Dakarun Sojin Nijeriya sun hallaka ƴan ta’adda shida, sun kama wasu mutane 11 da ake zargin suna haɗin kai da ƙungiyoyin ...
Cibiyar Kula da Cututtuka Masu Yaɗuwa ta Nijeriya (NCDC) ta ce an gano mutane biyu da ake zargin sun kamu da cutar Ebola a ...
Tun a minti na 11 ne Yasin Ayari ya zura ƙwallo a ragar Manchester City, wadda ta kasa farke ƙwallon har zuwa ƙarshen wasan. Wannan ce rashin nasara ta biyu da Manchester City ta yi a gasar Premier ...
Taron cikakken zama na biyar na Kwamitin Tsakiya na 20 na Jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin (JKS), wanda aka gudanar kwanan nan ...
Idan ake maida aikin gudanar da harkokin kasa a matsayin wani wasan kide-kide, tsarin dimokuradiyya mai sauraron al'umma da ...
Malaman addinin Musulunci a birnin Zariya, Jihar Kaduna, sun yi kira ga hukumomin tsaro da su kara zurfafa bincike kan kisan ...
Abba Atiku Abubakar, ɗan tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi alƙawarin bayar da motocin bas guda 10 domin ...
Kwanan baya, wata wakiliyar kafar CMG ta yi hira da Madam Christine Lagarde, shugabar babban banki na tsakiya na nahiyar ...
Ƙungiyoyin ƙwadago na jihohi sun fara matsa wa gwamnonin jihohinsu lamba domin su amince da biyan ma’aikata tallafin sufuri ...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar da samun mutane 38 da suka kamu da wata cuta da har yanzu ba a gano nau’inta ba a wasu ...
A yayin da matsin tattalin arziƙi ke ci gaba da shafar rayuwar al'ummar Najeriya, wasu mutane na komawa amfani da magungunan ...
Lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 2:00 na daren Talata, 27 ga Oktoba, 2026, lokacin da Aisha ta farka bayan ta ji wani ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results