Dubban mabiya malamin addinin Musulunci da aka kashe, Sheikh Yahaya Ibrahim Masussuka, sun cika titunan birnin Katsina a ...
Atiku Abubakar, Abba, ya ƙaddamar da shirin tattara magoya baya miliyan biyu a faɗin Najeriya domin tazarcen Tinubu.
Yan bindiga sun yi garkuwa da wata malamar makarantar firamare, Amina Hussaini, a gidanta da ke Kuru, ƙaramar hukumar Toto ta ...
Shugaban NDC na reshen Kano ya ce jam’iyyar tana jiran INEC ta tabbatar a hukumance da amincewa da takarar Aminu Abdussalam ...
Hukumar Zaben Najeriya (INEC) ta amince da tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Isa Ali Pantami, a matsayin ...
Abba Hikima ya bayyana cewa an naɗa Atiku Abubakar babban jakadan Tinubu Must Go, yayin da ƙungiyar ta sanar da haɗin gwiwa ...
Mun kawo ’yan takarar da ƙungiyar Rainbow Coaliton ta bayyana cewa tana goyon baya. Su Nyesom Wike za su tsaya wa 'yan APC da ...
Darakta Janar na ƙungiyar Arewa for Asiwaju, Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar, ya ƙaddamar da jakadun matasa 528 a a jihar ...
Gwamnan Plateau, Caleb Mutfwang, ya ƙaddamar da ƙungiyar kamfen ɗin Tinubu na gida-gida, yayin da Tompolo ya bayar da motocin ...
’Yan sandan Kano sun kama Aliyu Naziru Garba da Bashir Alhasan, masu shekaru 20, kan zargin yi wa shugaban ƙauyen Bangare ...
Yan bindiga sun matsa wa yankin Millenium City, wannan karo har da yan kananan yara aka sace. Mazauna rukunin gidaje na Nuru ...
Jam’iyyar PRP ta roƙi Babbar Kotun Tarayya da ke Fatakwal, jihar Rivers, ta haramta wa APC shiga zaɓen gwamnan jihar na ranar ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results