Mutane uku sun ƙone kurmus bayan wata bas mai ɗauke da kajin da aka ƙyanƙyashe ‘yan kwana ɗaya ta yi karo da wata babbar mota ...
Wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da wata malamar makarantar firamare, Amina Hussaini, a gidanta da ke garin Kuru, cikin ...
Chenghua ya ce, kasar Sin a shirye take ta ba da dabarun ayyukan raya kasa ga dukkannin abokan hulda, da kuma habaka hadin ...
Rundunar haɗin gwiwa ta shiyyar Arewa maso Yamma, wato Operation FANSAN YAMMA, ta samu nasarori masu mahimmanci a fannin yaƙi ...
An zaɓi nasarar da Cristiano Ronaldo ya samu ta lashe kyautar Ballon d’Or a shekarar 2008 a matsayin mafi kyawun nasarar ...
Kotu Ta Tabbatar Da Rochas Okorocha A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Na Imo Ta Yamma
Wata babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ta wallafa sunan tsohon ...
Mai shari’a Obiora Egwuatu ne, ya bayar da umarnin a ranar Alhamis, 29 ga watan Oktoba, 2026, bayan ya yanke hukuncin cewa ...
Wata mai ciki Jamila na hannun ’yan bindiga makonni uku bayan sun sace ta a gidanta da ke Millennium City, a Jihar Kaduna.
Shugaba Bola Tinubu, zai bar Abuja a ranar Alhamis domin zuwa birnin Makka da ke Saudiyya don yi wa Nijeriya addu’a. A cewar ...
Nijeriya (TUC) ta yi watsi da shawarar Gwamnatin Tarayya ta ƙara wa ma’aikata naira 70,000 na wucin gadi, tana mai cewa bai isa ya rage ...
Sojojin Operation FANSAN YAMMA sun kashe wasu da ake zargin ’yan ta’adda ne guda takwas, tare da ceto mutane uku da aka sace ...
Jam’iyyar ADC ta yi wa jam’iyyar (APC) ba’a kan gangamin ƙaddamar da yaƙin neman zaɓenta na shiyyar Arewa maso Yamma da aka ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results